Artwork
iconShare
 
Manage episode 490025004 series 1237821
Content provided by France Médias Monde and RFI Hausa. All podcast content including episodes, graphics, and podcast descriptions are uploaded and provided directly by France Médias Monde and RFI Hausa or their podcast platform partner. If you believe someone is using your copyrighted work without your permission, you can follow the process outlined here https://staging.podcastplayer.com/legal.

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon tare da Nura Ado Suleiman, ya yi bitar wasu daga cikin labaran da suka fi ɗaukar hankali a makon da muka yi bankwana da shi, musamman yunƙurin da manyan ƙasashen Yammacin Turai suka yi na neman warware rikicin Isra’ila da Iran ta hanyar Diflomasiyya, ganin yadda rikicin ya shiga mako na biyu.

Haka nan shirin ya yi bitar nasarar da rundunar sojin Najeriya ta sanar da samu wajen kashe dubban ƴan ta’adda tare da kuma ceto wasu dubban mutanen daga hannun miyagun.

Ku latsa alamar sauti don jin cikakken shirin tare da Nura Ado Suleiman.............

  continue reading

23 episodes