Artwork
iconShare
 
Manage episode 492741398 series 1237821
Content provided by France Médias Monde and RFI Hausa. All podcast content including episodes, graphics, and podcast descriptions are uploaded and provided directly by France Médias Monde and RFI Hausa or their podcast platform partner. If you believe someone is using your copyrighted work without your permission, you can follow the process outlined here https://staging.podcastplayer.com/legal.

Masu sauraro wasu kenan daga cikin labarun lamuran da suka wakana a mako mai ƙarewa da shirin Mu Zagaya Duniya ya waiwaya ƙawancen ƴan adawa a Najeriya ya zaɓi ADC a matsayin jam’iyyar da za su yi haɗaka ƙarkashinta a ƙoƙarinsu na kawo ƙarshen mulkin jam’iyyar APC a 2027.
Baya ga rahoto kan wannan haɗewa za a ji tsokacin masana kan wannan yunƙuri.

  continue reading

23 episodes