Artwork
iconShare
 
Manage episode 486692587 series 1151731
Content provided by France Médias Monde and RFI Hausa. All podcast content including episodes, graphics, and podcast descriptions are uploaded and provided directly by France Médias Monde and RFI Hausa or their podcast platform partner. If you believe someone is using your copyrighted work without your permission, you can follow the process outlined here https://staging.podcastplayer.com/legal.

Karon farko a tarihi, ƙungiyar Paris Saint Germain ta Farnasa ta yi nasarar lashe kofin gasar Zakarun Turai ta wannan kaka bayan da ta doke Inter Milan ta Italiya, inda ta zama ta biyu da ta taɓa cin wannan kofidaga Faransa.

Wani abin lura a game da wannan wasa, shi yadda PSG ta lallasa abokiyar karawarta da ci 5 da banza.

Me za ku ce a game da wannan nasara da PSG ta samu?

Ko meye ra’ayoyinku a game da yadda gasar ta Zakarun Turai ta wannan kaka ta gudana?

  continue reading

24 episodes